Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Silas: Carries Peter's epistle to Asia Minor
Ayoyi game da Carries Peter's epistle to Asia Minor
Da taimakon Sila, wanda na ɗauka a matsayin ɗan’uwa mai aminci, na rubuta muku a taƙaice, ina ƙarfafa ku ina kuma shaida muku cewa wannan shi ne alherin Allah na gaske. Ku tsaya daram a cikinsa.