Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shimri: 1. Head of a family in Simeon
Ayoyi game da 1. Head of a family in Simeon
Akwai Ziza ɗan Shifi. Shifi ɗan Allon ne. Allon ɗan Yedahiya ne. Yedahiya ɗan Shimri ne. Shimri kuma ɗan Shemahiya ne.
Mutanen da aka jera sunayensu a bisa, shugabannin gidajensu ne. Iyalansu sun ƙaru sosai,