Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shephatiah: 8. An enemy of Jeremiah

2 ayoyi · 8 fannoni

Ayoyi game da 8. An enemy of Jeremiah

  1. Shefatiya ɗan Mattan, Gedaliya ɗan Fashhur, Yukal ɗan Shelemiya da Fashhur ɗan Malkiya ya ji abin da Irmiya yana faɗa wa dukan mutane sa’ad da ya ce,

  2. Sai fadawa suka ce wa sarki, “Ya kamata a kashe wannan mutum. Yana karya zuciyar sojojin da suka ragu a birnin, da zuciyar sauran mutane, ta wurin abubuwan da yake faɗa musu. Wannan mutum ba ya neman jin daɗin zaman wannan sai dai wahala.”