Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shephatiah: 5. Son of Jehoshaphat
Ayoyi game da 5. Son of Jehoshaphat
’Yan’uwan Yehoram, ’ya’yan Yehoshafat maza su ne, Azariya, Yehiyel, Zakariya, Azariyahu, Mika’ilu da Shefatiya. Dukan waɗannan su ne ’ya’yan Yehoshafat sarkin Isra’ila maza.