Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shemida: Called also Shemidah. Son of Gilead.

3 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da Called also Shemidah. Son of Gilead.

  1. daga Shemida, kabilar Shemadawa; daga Hefer, kabilar Heferawa.

  2. Aka kuma raba wa sauran mutanen kabilar Manasse rabon gādonsu bisa ga iyalansu, wato, Abiyezer, Helek, Asriyel, Shekem, Hefer da Shemida. Waɗannan su ne ’ya’yan Manasse, maza, ɗan Yusuf bisa ga iyalansu.

  3. ’Ya’yan Shemida maza su ne, Ahiyan, Shekem, Liki da Aniyam.