Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shelemiah: 5. Son of Cushi
Ayoyi game da 5. Son of Cushi
sai dukan fadawan suka aiki Yehudi ɗan Netaniya, ɗan Shelemiya, ɗan Kushi, ya ce wa Baruk, “Ka zo tare da littafin da ka karanta wa mutane.” Saboda haka Baruk ɗan Neriya ya tafi wurinsu tare da littafin a hannunsa.