Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shelemiah: 3. Father of Hananiah
Ayoyi game da 3. Father of Hananiah
Biye da shi, Hananiya ɗan Shelemiya, da Hanun, ɗa na shida na Zalaf, suka gyara wani sashe. Biye da su, Meshullam ɗan Berekiya ya yi gyare-gyaren ɗaura da wurin zamansa.