Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shebaniah: 1. A priest in the time of David
Ayoyi game da 1. A priest in the time of David
Shebaniya, Yoshafat, Netanel, Amasai, Zakariya, Benahiya da Eliyezer firistoci, su ne za su busa ƙahoni a gaban akwatin alkawarin Allah. Obed-Edom da Yehiya su ma za su zama masu lura da ƙofofi domin akwatin alkawarin.