Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shaveh: Called also »the king's dale«
Ayoyi game da Called also »the king's dale«
Bayan Abram ya dawo daga cin Kedorlayomer da sarakunan da suka haɗa kai da shi a yaƙi, sai sarkin Sodom ya fito don yă tarye Abram a Kwarin Shabe (wato, Kwarin Sarki).