Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shallum: 15. Father of Maaseiah
Ayoyi game da 15. Father of Maaseiah
Na kawo su cikin gidan Ubangiji, a cikin ɗakin ’ya’yan Hanan ɗan Igdaliya maza mutumin Allah. Ɗakin ne kusa da ɗakin fadawa, wanda yake bisa na Ma’asehiya ɗan Shallum mai tsaron ƙofa.