Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shallum: 14. Uncle of Jeremiah
Ayoyi game da 14. Uncle of Jeremiah
Hananel ɗan Shallum ɗan’uwan mahaifinka zai zo wurinka ya ce, ‘Saya filina a Anatot, domin a matsayinka na dangi na kurkusa hakkinka ne kuma kai ya wajaba ka saye shi.’