Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Serah: Called also Sarah, daughter of Asher.

3 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da Called also Sarah, daughter of Asher.

  1. ’Ya’yan Asher maza su ne, Imna, Ishba, Ishbi da Beriya. ’Yar’uwarsu ita ce Sera. ’Ya’yan Beriya maza su ne, Heber da Malkiyel.

  2. (Asher yana da ’ya mace da ake kira Sera.)

  3. ’Ya’yan Asher maza su ne, Imna, Ishba, Ishwi da Beriya. ’Yar’uwarsa ita ce Sera.