Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sealing of the Holy Spirit: Christ received
Ayoyi game da Christ received
Kada ku yi aiki saboda abincin da yake lalacewa, sai dai saboda abinci mai dawwama har yă zuwa rai madawwami, wanda Ɗan Mutum zai ba ku. A kansa ne Allah Uba ya sa hatimin amincewarsa.”