Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Salamis: A city of Cyprus. Paul and Barnabas preach in.

2 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da A city of Cyprus. Paul and Barnabas preach in.

  1. Sai su biyu da Ruhu Mai Tsarki ya aika suka gangara zuwa Selusiya suka shiga jirgin ruwa daga can zuwa Saifurus.

  2. Da suka isa Salamis, sai suka yi shelar maganar Allah a majami’un Yahudawa. Yohanna yana tare da su a matsayin mai taimakonsu.