Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Salamis

2 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Sai su biyu da Ruhu Mai Tsarki ya aika suka gangara zuwa Selusiya suka shiga jirgin ruwa daga can zuwa Saifurus.

  2. Da suka isa Salamis, sai suka yi shelar maganar Allah a majami’un Yahudawa. Yohanna yana tare da su a matsayin mai taimakonsu.