Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ruby

4 ayoyi

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Kada ma a ce murjani da duwatsu masu walƙiya; farashin hikima ya fi na lu’ulu’ai.

  2. Zinariya akwai ta, lu’ulu’u kuma ga shi a yalwace, amma leɓunan da suke magana da sani suna da wuyan samu kamar duwatsu masu daraja.

  3. Wa yake iya samun mace mai halin kirki? Darajarta ta fi ta lu’ulu’ai.

  4. ’Ya’yan sarakunansu sun fi ƙanƙara haske sun kuma fi madara fari, jikunansu sun fi murjani ja, kyansu kamar shuɗin yakutu.