Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rome: Visited by Onesiphorus
Ayoyi game da Visited by Onesiphorus
Bari Ubangiji yă yi wa iyalin Onesiforus jinƙai, domin sau da dama yakan wartsakar da ni, bai kuma ji kunyar sarƙoƙina ba.
A maimakon haka ma, sa’ad da yake a Roma, ya neme ni ido a rufe sai da ya same ni.