Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rogelim: The home of Barzillai.

2 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da The home of Barzillai.

  1. Sa’ad da Dawuda ya zo Mahanayim, sai Shobi ɗan Nahash daga Rabba ta Ammonawa, da Makir ɗan Ammiyel daga Lo Debar, da Barzillai mutumin Gileyad daga Rogelim

  2. Barzillai mutumin Gileyad shi ma ya zo daga Rogelim don yă ƙetare Urdun tare da sarki, yă kuma sallame shi daga can.