Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rock: Smitten by Moses for water

4 ayoyi · 5 fannoni

Ayoyi game da Smitten by Moses for water

  1. Ya bishe ku cikin hamada mai fāɗi, mai bantsoro, wannan busasshiyar ƙasa wadda ba ta da ruwa, ga macizai masu dafi da kuma kunamai. Ya ba ku ruwa daga dutsen ƙanƙara.

  2. Ya tsage duwatsu a cikin hamada ya kuma ba su ruwaye a yalwace kamar tekuna;

  3. ya fid da rafuffuka daga dutsen da ya tsaga ya sa ruwa ya gudu kamar koguna.

  4. Sa’ad da ya bugi dutse, ruwa ya ɓulɓulo, rafuffuka suka yi gudu a yalwace. Amma zai iya ba mu abinci? Zai iya tanada wa mutanensa nama?”