Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Robbery: Punished with death

2 ayoyi · 4 fannoni

Ayoyi game da Punished with death

  1. “A ce yana da ɗa wanda yana kisa ko yana yin ɗaya daga cikin waɗannan abubuwa

  2. Yakan ba da bashi da ruwa ya kuma karɓi riba mai yawa. Irin wannan mutum zai rayu? Ba zai rayu ba! Domin ya aikata dukan waɗannan abubuwa masu banƙyama, tabbatacce za a kashe shi, kuma hakkin jininsa zai zauna a kansa.