Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ring: Worn as a badge of office
Ayoyi game da Worn as a badge of office
Sa’an nan Fir’auna ya zare zoben sarauta daga yatsarsa, ya sa shi a yatsan Yusuf. Ya sanya masa rigar lallausan lilin, ya kuma sa masa sarƙar zinariya a wuyansa.