Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Recreation

3 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. To, saboda mutane da yawa suna kai da kawowa, har ma ba su sami damar cin abinci ba, sai ya ce musu, “Ku zo mu kaɗaita inda ba kowa don ku ɗan huta.”

  2. Sai suka tafi a jirgin ruwa su kaɗai, inda ba kowa.

  3. Sai Yesu ya bar wurin, ya kuma tafi wajajen Taya. Ya shiga wani gida, bai kuwa so kowa yă sani ba. Duk da haka, bai iya ɓoye kasancewarsa ba.