Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rechab: 3. Father of Malchiah
Ayoyi game da 3. Father of Malchiah
Malkiya ɗan Rekab mai mulkin yankin Bet-Hakkerem ne ya yi gyare-gyaren Ƙofar Juji. Ya sāke gina ta ya kuma sa sakatunta, da sanduna ƙarfenta a wurarensu.