Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Raguel

1 aya · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Sai Musa ya ce wa Hobab ɗan Reyuwel Bamidiyane surukinsa, “Yanzu fa, muna shirin tashi ne daga nan, domin mu tafi inda Ubangiji ya ce, ‘Zan ba ku.’ Ka zo tare da mu, za mu kuwa yi maka alheri, gama Ubangiji ya yi wa Isra’ilawa alkawari abubuwa masu kyau.”