Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Publius: Chief man in the island of Melita. Father of, healed by Paul.
Ayoyi game da Chief man in the island of Melita. Father of, healed by Paul.
Akwai wani filin nan kusa wanda yake na Fubiliyus, babban shugaban tsibirin. Shi ne ya karɓe mu a gidansa da alheri ya kuma ciyar da mu har kwana uku.
Mahaifinsa kuwa yana kwanciya a gado yana fama da zazzaɓi da atuni. Bulus ya shiga ciki don yă gan shi, bayan ya yi masa addu’a, sai ya ɗibiya masa hannuwa ya warkar da shi.