Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Plow: Used by Elisha with twelve yoke of oxen

1 aya · 4 fannoni

Ayoyi game da Used by Elisha with twelve yoke of oxen

  1. Sai Iliya ya tafi daga can ya sami Elisha ɗan Shafat, yana noma da shanu goma sha biyu masu garman noma, shi kansa yana jan na goma sha biyun. Iliya ya tafi wurinsa ya jefa mayafinsa a kan Elisha.