Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Phurah: A servant of Gideon.

2 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da A servant of Gideon.

  1. In kana tsoron fāɗa musu, sai ka tafi da bawanka Fura

  2. ka kuma saurari abin da suke faɗi. Bayan haka za ka sami ƙarfin hali ka auka musu.” Saboda haka sai ya tafi tare da Fura bawansa zuwa sansanin.