Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Phurah
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
In kana tsoron fāɗa musu, sai ka tafi da bawanka Fura
ka kuma saurari abin da suke faɗi. Bayan haka za ka sami ƙarfin hali ka auka musu.” Saboda haka sai ya tafi tare da Fura bawansa zuwa sansanin.