Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Philip: 2. Tetrarch of Iturea
Ayoyi game da 2. Tetrarch of Iturea
A shekara ta goma sha biyar ta mulkin Kaisar Tiberiyus, a lokacin Buntus Bilatus ne gwamnar Yahudiya, Hiridus kuma yana sarautar Galili, ɗan’uwansa Filibus yana sarautar Ituriya da Tarakunitis, Lisaniyas kuma yana sarautar Abiline.