Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Perga: The capital of Pamphylia. Paul preaches in.
Ayoyi game da The capital of Pamphylia. Paul preaches in.
Bulus da abokan tafiyarsa suka tashi daga Bafos a jirgin ruwa zuwa Ferga a Famfiliya inda Yohanna ya bar su ya koma Urushalima.
Daga Ferga kuwa suka ci gaba zuwa Antiyok na Fisidiya. A ranar Asabbaci sai suka shiga majami’a suka zauna.
kuma sa’ad da suka yi wa’azi a Ferga, sai suka gangara zuwa Attaliya.