Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pen: Made of iron
Ayoyi game da Made of iron
a rubuta su da ƙarfe a kan dutse don su dawwama har abada!
“An rubuta zunubin Yahuda da alƙalamin ƙarfe, an rubuta da tsinin dutse, a kan allunan zukatansu da kuma a kan ƙahonin bagadansu.