Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Patmos: An island in the Aegean Sea. John an exile on.
Ayoyi game da An island in the Aegean Sea. John an exile on.
Ni, Yohanna, ɗan’uwanku da kuma abokin tarayyarku cikin wahala da mulki, da kuma haƙurin jimrewa da suke namu cikin Yesu, ina can tsibirin Fatmos saboda maganar Allah da kuma saboda shaidar Yesu.