Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Patmos
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Ni, Yohanna, ɗan’uwanku da kuma abokin tarayyarku cikin wahala da mulki, da kuma haƙurin jimrewa da suke namu cikin Yesu, ina can tsibirin Fatmos saboda maganar Allah da kuma saboda shaidar Yesu.