Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pamphylia: Paul goes to
Ayoyi game da Paul goes to
Bulus da abokan tafiyarsa suka tashi daga Bafos a jirgin ruwa zuwa Ferga a Famfiliya inda Yohanna ya bar su ya koma Urushalima.
Daga Ferga kuwa suka ci gaba zuwa Antiyok na Fisidiya. A ranar Asabbaci sai suka shiga majami’a suka zauna.
Bayan sun bi ta Fisidiya, sai suka zo cikin Famfiliya,