Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pain

7 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Zafin jikinsa kaɗai yake ji yana kuka wa kansa ne kaɗai.”

  2. Dare ya huda ƙasusuwana; ina ta shan azaba ba hutawa.

  3. A cikin girman ikonsa Allah ya zama kamar riga a jikina; ya shaƙe ni kamar wuyan rigata.

  4. “Ko kuma mutum yă sha horo ta wurin kwanciya da ciwo da rashin jin daɗi cikin ƙasusuwansa,

  5. Ya yi mini kwanton ɓauna ya kuma kewaye ni da baƙin ciki da kuma wahala.

  6. Mala’ika na biyar ya juye kwanonsa a bisan gadon sarautar dabbar, mulkinta kuwa ya zama duhu. Mutane suka yi ta cizon bakinsu saboda azaba

  7. Zai share dukan hawaye daga idanunsu. Ba sauran mutuwa ko makoki ko kuka ko azaba, gama tsofaffin al’amura sun shuɗe.”