Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pagiel: Son of Ocran and leader of the tribe of Asher at time of exodus.
Ayoyi game da Son of Ocran and leader of the tribe of Asher at time of exodus.
daga kabilar Asher, Fagiyel ɗan Okran;
Kabilar Asher ce za tă zama ta biye. Shugabansu shi ne Fagiyel ɗan Okran.
A rana ta goma sha ɗaya, Fagiyel ɗan Okran, shugaban mutanen Asher, ya kawo hadayarsa.
da shanu biyu, raguna biyar, bunsurai biyar da kuma ’yan raguna biyar, dukansu bana ɗaya-ɗaya, a miƙa su hadaya ta salama. Wannan ita ce hadayar Fagiyel ɗan Okran.
Fagiyel ɗan Okran ne shugaban ɓangaren kabilan Asher,