Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Obligation: Acknowledgment of

4 ayoyi · 2 fannoni

Ayoyi game da Acknowledgment of

  1. Yaya zan sāka wa Ubangiji saboda dukan alherinsa gare ni?

  2. Zan daga kwaf na ceto in kuma kira ga sunan Ubangiji.

  3. Zan cika alkawurana ga Ubangiji a gaban dukan mutanensa.

  4. Zan yi hadayar godiya gare ka in kuma kira bisa sunan Ubangiji.