Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Obadiah: 13. A prophet who prophesied the destruction of Edom

1 aya · 12 fannoni

Ayoyi game da 13. A prophet who prophesied the destruction of Edom

  1. Wahayin Obadiya. Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka ya ce a kan Edom. Mun ji saƙo daga wurin Ubangiji cewa, An aiki jakada zuwa ga al’ummai yă faɗa musu cewa, “Ku tashi, mu tafi mu yi yaƙi da ita.”