Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Niger
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
A ikkilisiyar da take a Antiyok akwai waɗansu annabawa da malamai. Barnabas, Siman wanda ake kira Baƙi, Lusiyus mutumin Sairin, Manayen (wanda aka goya tare da Hiridus mai mulki), da kuma Shawulu.