Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nebaioth: Son of Ishmael

4 ayoyi · 2 fannoni

Ayoyi game da Son of Ishmael

  1. Ga jerin sunayen ’ya’yan Ishmayel maza bisa ga haihuwarsu, Nebayiwot ɗan farin Ishmayel, Kedar, Adbeyel, Mibsam,

  2. saboda haka sai ya tafi wurin Ishmayel ya auri Mahalat, ’yar’uwar Nebayiwot da kuma ’yar Ishmayel ɗan Ibrahim, ban da matan da yake da su.

  3. ya kuma auri Basemat ’yar Ishmayel wadda take ’yar’uwar Nebayiwot.

  4. Waɗannan su ne zuriyarsu. Nebayiwot ɗan farin Ishmayel, Kedar, Adbeyel, Mibsam,