Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nahallal: Called also Nahalal and Nahalol. A Levitical city.

3 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da Called also Nahalal and Nahalol. A Levitical city.

  1. Zebulun ta ƙunshi garuruwa goma sha biyu da ƙauyukansu. Garuruwan sun haɗa da Kattat, Nahalal, Shimron, Idala da Betlehem.

  2. Dimna da kuma Nahalal, tare da wuraren kiwonsu, garuruwa huɗu ke nan;

  3. Haka kuma Zebulun bai kori Kan’aniyawa da suke zaune a Kitron da Nahalol, waɗanda suka rage a cikinsu ba; sai dai sun sa su aikin gandu.