Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nahallal

3 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Zebulun ta ƙunshi garuruwa goma sha biyu da ƙauyukansu. Garuruwan sun haɗa da Kattat, Nahalal, Shimron, Idala da Betlehem.

  2. Dimna da kuma Nahalal, tare da wuraren kiwonsu, garuruwa huɗu ke nan;

  3. Haka kuma Zebulun bai kori Kan’aniyawa da suke zaune a Kitron da Nahalol, waɗanda suka rage a cikinsu ba; sai dai sun sa su aikin gandu.