Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mosera: An encampment of the Israelites where Aaron died

1 aya · 1 fanni

Ayoyi game da An encampment of the Israelites where Aaron died

  1. (Isra’ilawa suka kama hanya daga rijiyoyin Beyerot Bene Ya’akan zuwa Mosera. A can Haruna ya rasu, aka kuma binne shi. Sai Eleyazar ɗansa ya gāje shi a matsayin firist.