Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Monopoly: Of lands

2 ayoyi · 3 fannoni

Ayoyi game da Of lands

  1. Kaitonku ku waɗanda kuke ƙara wa kanku gidaje kuke kuma haɗa gonaki da gonaki har babu sauran filin da ya rage ku kuma zauna ku kaɗai a ƙasar.

  2. Kukan yi ƙyashin gonaki ku kuma ƙwace su, ku yi ƙyashin gidaje ku kuma ƙwace. Kukan zalunci mutum, ku ƙwace masa gidansa, har ku ƙwace masa gādonsa.