Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mob: At Thessalonica
Ayoyi game da At Thessalonica
Amma Yahudawa suka yi kishi; saboda haka suka tattara ’yan iska daga kasuwa, suka shirya wata ƙungiya, suka tā da tarzoma a birni. Suka ruga zuwa gidan Yason suna neman Bulus da Sila don su kawo su a gaban taron.