Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mikloth: 1. A Benjamite of Jerusalem
Ayoyi game da 1. A Benjamite of Jerusalem
da Miklot, wanda ya zama mahaifin Shimeya. Su ma sun zauna kusa da danginsu a Urushalima.
Gedor, Ahiyo, Zakariya da Miklot.
Miklot shi ne mahaifin Shimeyam. Su ma sun zauna kusa da danginsu a Urushalima.