Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mikloth
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
da Miklot, wanda ya zama mahaifin Shimeya. Su ma sun zauna kusa da danginsu a Urushalima.
Gedor, Ahiyo, Zakariya da Miklot.
Miklot shi ne mahaifin Shimeyam. Su ma sun zauna kusa da danginsu a Urushalima.
Wanda yake lura da sashen don wata na biyu shi ne Dodai mutumin Ahowa; Miklot ne shugaban sashensa. Akwai mutane 24,000 a sashensa.