Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mesha: 1. King of Moab. Tributary to Ahad

2 ayoyi · 4 fannoni

Ayoyi game da 1. King of Moab. Tributary to Ahad

  1. Mesha, sarkin Mowab yana kiwon tumaki, ya kuma zama tilas yă biya haraji ga sarkin Isra’ila. Saboda haka yakan ba da ’yan tumaki dubu ɗari, da kuma gashin raguna dubu ɗari.

  2. Amma bayan mutuwar Ahab, sai sarkin Mowab ya yi wa sarkin Isra’ila tawaye.