Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Medes: Israelites distributed among, when carried to Assyria

2 ayoyi · 4 fannoni

Ayoyi game da Israelites distributed among, when carried to Assyria

  1. A shekara ta tara ta sarautar Hosheya, sarkin Assuriya ya ci Samariya da yaƙi ya kuma kwashe Isra’ilawa zuwa Assuriya. Ya tsugunar da su a Hala, da a Gozan a bakin Kogin Habor da kuma a garuruwan Medes.

  2. Sarkin Assuriya ya kwashe Isra’ila zuwa Assuriya ya zaunar da su a Hala, da Gozan a kogin Habor da kuma garuruwan Medes.