Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mattaniah: 2. A Levite of the sons of Asaph

2 ayoyi · 5 fannoni

Ayoyi game da 2. A Levite of the sons of Asaph

  1. Sa’an nan Ruhun Ubangiji ya sauko a kan Yahaziyel ɗan Zakariya, ɗan Benahiya, ɗan Yehiyel, ɗan Mattaniya, wani Balawe kuma zuriyar Asaf, yayinda yake tsaye a cikin taron.

  2. Lawiyawan su ne Yeshuwa, Binnuyi, Kadmiyel, Sherebiya, Yahuda, da kuma Mattaniya, wanda tare da ’yan’uwansa yake lura da waƙoƙin godiya.